iqna

IQNA

dakin kabah
Tehran (IQNA) Hukumar kula da masallatai masu tsarki guda biyu a kasar Saudiyya ta shirya wani baje koli domin fadakar da mahajjata fasahar saka labulen Ka'aba.
Lambar Labari: 3487498    Ranar Watsawa : 2022/07/03

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon lokaci dakin Ka’abah na rufe a yau an bude shi domin yin dawafi ga masu gudanar da aikin ziyara na Umrah.
Lambar Labari: 3485244    Ranar Watsawa : 2020/10/04